Aurora sun kaddamar da Validators dinsu akan manhajar Near

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
2 min readAug 16, 2022

--

Aurora wani zaren mizani ne dayake bawa project din da aka gina akan Ethereum suyi amfani da manhajar Near, hakan yasa suka kaddamar da validators din su akan Near domin samun damar yin hada hada kyauta akan manhajar ta Near.

Kididdiga akan tsari na Proof of stake na Near ya nuna cewa tsarin yana kan validators ne da suke fitar da hada hada akan tsarin bulo bulo, saboda asamu yarjejeniya akan node na cibiyar sadarwa.Validators sune suke tantace hadahada, kuma masu amfani sukan saka hannun jarinsu. Saka hannun jarin yana tabbatar da tsari mai kyau ne. Akan biya validators ne bayan sun tantance kowane block.

Sai kawae Aurora suka yanke shawarar kaddamar da tsarin validators dinsu akan Near, saboda asamu damar gudanar da duka ayyuka akan manhajar kyauta. A yanzu haka kudin da aka tallafawa Rainbow anasamosu ne daga gidauniyar ta Near. Validators din an saukar dashi akan aurora.poolv1.near.

Aurora sun samar da abu guda biyu sune Rainbow Bridge da EVM Runtime.

Wadannan abubuwa suna da matukar amfani shiyasa Aurora suka mayar da amfani da abubuwa na yau da gobe ba tare da kudi ba saidai kawae zaka biya kudin hadahada maaana gas fee.

Saboda tsarin da akaiwa Rainbow, kullum suna amfani da $Near da $Eth domin tabbatar da network din ya cigaba da aiki. Ya kai kimanin Near guda 1000 da Eth guda bakwai duk wata kusan kimanin $30000. Kashiga Near relayer da Ethereum relayer domin samun cikakken bayani akan kudin.

Bayan wadannan kudaden munason wasu kudin da zamuyi gwajin da zai nuna damar aike sako daga manhajar ta Near zuwa Ethereum da kuma kammala harkallar EVM runtime da Aurora ta dauki nayi.

Za mu soma da kuɗaɗen kashi 9% kuma za mu daidaita shi akan lokaci gwargwadon adadin kuɗin da aka wakilta. Muna kara bada kwarin gwiwa ga mamallaka na Near su bunkasa hannun jarinsu domin su taimakawa Aurora da tabbatar da tsarinshi.

Anan Aurora muntabbatar da cewa makomar blockchain zata kasance ne akan tsarin raba aiki daga wannan manhaja zuwa wannan. Shiyasa muke bada fasaha ta tabbatar da hakan, hakan yasa muke ta bunkasa abin awannan tsarin na mu na hangen nesa.

https://link.medium.com/XMuzziJjssb

For more information visit

web site: https://aurora.dev/blog/aurora-launches-its-validator-on-the-near-blockchain

Twitter: https://twitter.com/auroranigeria_?t=1CYk_3YPHpI0iwHXDpwz8g&s=09

Telegram: https://t.me/AuroraNigeria

--

--

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

Written by Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

NPK Guild is a Near Protocol Community based in Nigeria, aimed at educating and incentivising young Nigerians onBlockchain technology and the NEAR ECOSYSTEM

No responses yet