Cask Protocol sun kawo hada-hadar NFT dinsu zuwa Aurora

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
3 min readSep 16, 2022

--

Cask kamar yanda muka sanshi amatsayin kamfani da ke kula da hada-hadar kudi masu kwaranya sun fadada aikinsu zuwa Aurora domin baiwa wasu damar gina dapps, furoject akan NFT, ko su tsaya da kansu acikin Aurora wajen bada damar hada hadar kudi.

Meyasa suka zabi Aurora?

Aurora mun san project ne wanda yake EVM-compatible wanda aka daidaita shi akan yanayi. Gashi da sauri da sauki kuma wajen transaction shiyasa yazama waje dayafi dacewa domin gina applications da project kamar CASK. Tun da aka kirkiri Aurora a 2021 aka samu damar gina dapps sama da guda 150 dapps wanda zasu amfana da damar hadahadar kudi ta CASK.

ME ZAKA IYAYI DA CASK DA AKA GINASHI AKAN AURORA?

CASKmanhajace da aka ginata wajen kula da hadahadar kudi wanda yake bawa mai aiki da wanda akaiwa aiki damar biyan juna.

Mutum zai tsara nawayakeson yabiya da kuma lokutan da yakeson ya biya. Tunda duka hanyar biyan itace ta amfani da NFT,mutum zai gane nawa ne NFT din ko zai bada damar aikawa zuwa wani.

Mutum zai iya bada damar yin ragi Wanda ya danganta ne da irin aikin dakake. Ragin yana faruwane lokacin da mutum ya mallaki wani adadi na NFT ko kuma wani kalar NFT ka mallaka. Wannan ragin da ake wanda yake danganta da yawan NFT dinka Zai baka damar ga mutanen community din wajen mallakar NFT kala saboda ragin.

Yawancin transcations din da ake akan CASK da stable coins ake kamar USDC. Sunyi haka ne domin sun fi saukin amfani sannan kowa zai iya.

Ga wadanda sukeson biyan kudi irin na CASK akan yanar gizonsu, ankirkiri wani Widget wanda kowa zai iya anfani dashi wajen biyan kudin. Duk wani tsari da za a biya mutane ta hanyar yanar gizo ya zo da sauki ta hanyar Amfani da CASK domin zaisa duk wani DAPPS zasu iya amfani da wannan hanyar domin samun cigaba sannan su tsaya da kafarsu.

Kunshirya domin samun damar biyan kudi ta Crypto aakan Aurora?

Duk project din da suke son amfani da wannan hanyar zasu iya samun bayani akan @cask.fi

Bayani akan Cask

Wata hanyaceta baidaya da take bawa mutane damar biyan kudi na crypto akan manhajar web3. Sunason suyi amfani da irin hanyar web2 domin bawa yan web3 damar biyan kudi. Suna kuma bada damar hulda da web 3 automatically.

Asusun ajiya na Cask yana bada damar ajiya da kuma hadahada ta biyan kudi.

Bayani akan Aurora

Aurora kamar yanda mukasani Aurora wani zaren mizani ne dayake bawa project din da aka gina akan Ethereum suyi amfani da manhajar Near saboda yanayi na sauki wajen yin transction. Aurora sun kirkiri manhajar Rainbow bridge wanda yake bada damar tura kudi tsakanin Ethereum Aurora da kuma Near. Auroraya samu goyon baya daga Pantera Capital, Electric Capital, Dragonfly Capital, Three Arrows Capital, and Alameda Research.

Developers zasuji dadin amfani da abubuwan Ethereum akan Aurora, kamar yanda kudin da ake amfani dashi a Aurora Ethereum ne hakan zai sa masu amfani da dapps su dinga amfani dashi acikin sauki.

Siffofin yarjejeniya na Near irin na saka hannun jari ta hanyar wakilci yana sa transaction ya yiwu ta hanyar sauki da sauri wanda da babu irinshi akan manhajar Ethereum.

https://link.medium.com/NWrYU6WlMsb

for more information visit

web site: https://aurora.dev/blog/aurora-launches-its-validator-on-the-near-blockchain

Twitter:https://twitter.com/auroranigeria_?s=21

Telegram: https://t.me/AuroraNigeria

--

--

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

Written by Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

NPK Guild is a Near Protocol Community based in Nigeria, aimed at educating and incentivising young Nigerians onBlockchain technology and the NEAR ECOSYSTEM

No responses yet