GABATARWA AKAN WEB 3.0

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
3 min readAug 11, 2021

--

Web 3.0 zamanine na uka na sabis din yanar gizo gizo. Shine open web wanda dabalofas suka ginashi akan manhajar open source sundauki kimanin shekara goma ko fiye da goma kafin sucanza daga web 1 zuwa web 2 sannan zuwa web 3.0.

Web 3 ya samar da application dazakaiya kula da kayanka dawasu kayayyakin aiki wayanda suke maye gurbin web 2.0 wanda su bazaka iya kula dasuba. wanda su ba wani a tsakani ko wata hukuma dazata kula dasu, wannan shiyasa akagano asalin open web. web 3.0 yabada damar mallakar bayanai ,damar kuladasu da tsaro.

Web 3 akan kirashi da semantic web wanda yasamar da sabon lokacin da zaagano cigaban dazaa samu nan gaba na open web.

Mudauki misali akan web 2.0 da web 3.0.

web 2.0 shi app ne na uber wanda yake amfani da location da map na Google yasamar ma da abun hawa.

Web 3.0 apple’s siri yana amfani da murya domin karmar umarni kuma yabada amsa .

Wannan web din yakanyi amfani da kwazonsa da kuma hutuna na 3D domin samar da application na web ko shafin yanar gizo gizo me kyau

Near shikadai ne blockchain din da yaci gaba matuka har yai daidai da abinda open web ke bukata

Amfanin web 3 yahada da

1. Samun damar bincikar shafika cikin sauki wanda yasaukaka rayuwa

2. Bawa bayanai tsaro

3. Samar da sirri da tsaron wajen mu’amala da wani daban

4. Sauƙin kudi saboda watsi da mutanen da kanzo atsakani ko masu kula dashi

5. Bawani abu dazai katsema aiki

6. Intanet zai kasance a sirrance

Binciken shafikan yada labarai na decentralized akan near protocol.

Shafukan sadarwa sunkasan ce wasu ke kula dasu shekaru masu yawa dasuka gabata kuma nayi imani cewa abubuwan na canjawa ahankali da cigaba da ake samu na fasahar blockchain.

Decentralization ahankali yana chanja abubuwa tunda yanzu haka munada decentralized finance, decentralized application application da decentralized exchange.

Shafukan sadarwa na Decentralized anginasi ne akan tsarina blockchain kuma zakayi zatonta cewa bawanda zai iya kularma dashi.

An boye bayanai tahanya dabab daban a fadin duniya.

NEAR Protocol yadda yake decentralised. Yana ajiye bayanai kuma yanaba maianfani dashidamar kula da bayanansa.

Kafofin yada labarai wayanda baka da iko akansu sunada ramuka dayawa a yawancin lokuta bayanin mai amfani akan siyar dasu ayi kasuwanci dasu kuma akanyi amfani dasu domin siyasa, shafukan kafafan yada labarai wayanda baka da iko akansu wani lokacin sukan yi amfani da bayanan mai amfani dasu domin kasuwanci batare da saanin mai amfani dasuna ba , shiyasa yanada kyau acanza su da kafafan yada labaran ba mutum keda iko akansu.

Kafafan yada labaran da mutan keda iko akansu suna mutane damar mallakar bayanansu da tsaro kuma sukan yiwa marubuta ihisani.

Manhajar kafafan yada labaran sukanyi suna ne ahankali yadda ikon mallakar ya mamaye masana’antu na kimiya.

Tare da kafafan yada labaran da mutan keda iko akansu wanda aka ginasu akan NEAR zamu iya amfani da NEAR wallet cikin sauki kamar yadda zamu iya tura tukuici zuwa ga yan uwa da abokan arziki, da kuma biyan kudin ayyuka.

Da alamu kalubalen sun hada da : matsalolin da tarukansu ke iya fuskanta daga gwamnati ko ma’aikatu.

Yadda mutane zasu karbi abun inada yadda akan NEAR dabalofas suna da bukatar susamar da kafafan yada labaran da mutan keda iko akansu a NEAR PROTOCOL saboda NEAR itace ingantaccen shafi wanda dabalofas kesamun saki.

Rubutu daga NPKGUILD( NEARPROTOCOL NIGERIA)

Ka/Ki Bi mi ta wadannan shafukan sada zumunta

Website: https://near.org/
Twitter: https://twitter.com/NearprotocolNG
Telegram Official Channel: https://t.me/cryptonear
Telegram Nigeria Community Chat: https://t.me/NPKGUILD

--

--

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

Written by Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

NPK Guild is a Near Protocol Community based in Nigeria, aimed at educating and incentivising young Nigerians onBlockchain technology and the NEAR ECOSYSTEM

No responses yet