HANYA ME SAUKI DA ZAKA ZAMA VALIDATOR

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
2 min readJul 16, 2022

--

Stake wars sundawo domin taimakawa wajen taimakawa alummar cikin Near wajen basu lada game da masu bukatar zama validators. Near ta dauki dan ban tafiya gaba wajen maidashi hanyar bai daya.

Ta hanyar shigo da wannan sabon tsarin na daukar Validators, Near zasu kara yawan Validators dinsu. Wannan dama ce da za a bayar ta yanda mutane zasu koyi hanyar shiga tsarin kwangila.

Aikin stake war 3 da aka saita a 13 ga watan Yuli, ga kadan daga abubuwan da aka wanzar..

Chunk-Only Producers zasu taimaka wejen bada tsaro da daidaita Near ta hanyar bai daya

A yanzu network din Near ana tsareshi ne da validators guda dari.Taswirar tsarin Near zai maida Near mai cikakken tsari. Wannan zai taimaka wajen cimma burin maida Near hanyar bai daya da kuma tsaro na kwarai.Shiyasa aka fito da wannan tsarin na Chunk only producers.

Chunk only producers sukeda alhakin samar da gungu gungu acikin kowanne bangare na cibiyar sadarwa.Abu najin dadi game da wannan tsarin na chunk shine za a iya aiki da naura mai kwakwalwa wadda ke da 4-Core CPU, 8GB RAM da kuma wajen ajiya mai kimanin wauri na 200GB.

Akarshen q3 za a tabbatar da zarin akan jigon Near, wanda hakan zaibata damar ‘kara yawan validators dari 200 zuwa 300. Karin da za a samu na validators zai kara sa Near yazama yana da tsari na bai daya da kuma karin tsaro.

Yanda Stake War 3 Yake aiki

Chunk-Only Producers zasu bada kwangilar tsarin saka hannun jari ta GIThub dan su gwada tsarin nasu da kuma samun tabbaci akan samun kwarin gwiwa da wannan sabon tsarin wakilta dan kwangila. Validators zasu iya tsatstsara wasu abubuwan daidai da bukatar su, su gina manhajarsu sannnan shugar da tsarin sakan hannun jari cikin abun nasu nada.

Stake Wars tsari ne da alumma ke iya juyashi, sukuma community Metapool, Everstake, LiNEAR da kuma Open Shards Alliance (OSA) zasu bada tallafin su ga wannan sabon tsarin.

Near suna son suyi tsarin inda zasu bada Near na kimanin miliyan hudu na ladan wakiltar kwangila dinnan ga duk wanda suka kammala wannan ‘kalubale.

Wannan zai basu damar zama a validators acikin manhajar ta Near a Q4 na wannan shekarar.

Wannan tsarin za a kaddamar dashi 13 ga watan yuli zuwa farkon Satumba. Duk wani wanda yake tunanin zama validator zai iya shiga Telegram ko discord domin haduwa da wasu masu irin wannan raayin sannan yabi @PagodaPlatform a Twitter.

Ankusa kaddamar da fejin Stake war 3. Ku sauraremu…..

--

--

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

Written by Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

NPK Guild is a Near Protocol Community based in Nigeria, aimed at educating and incentivising young Nigerians onBlockchain technology and the NEAR ECOSYSTEM

No responses yet