NEAR da abubuwan more rayuwa: Chanji da aka samu ta hanyar Crypto
Duk da kasancewar yanayin da aka shiga na wannan muwayacin halin a Crypto, kamfanonin masu samar da abubuwan more rayuwa a 2022 suna amfani da wannan damar wajen amfana da wannan fasaha ta web3 wajen samar da abubuwan more rayuwa.
Duk da bunkasar da aka samu na kimanin $500 Biliyon ashekara ta 2021, kamfanin ESG suna tabbatar da cewa za a cigaba da samun cigaba ta hanyar kirkirar abubuwa.
Kasancewar Near protocol wata kafa mai dorewa kuma mara iyaka. Shiyasa yazama wajen da yafi kowanne bigire wajen samar da abubuwan more rayuwa. Ba iya kasuwanninmu na gargajiya ke amfana da Near ba tana magance matsala ta yanayi.
Near ta kasance tana tallafawa waje kamar fanni noma da kiyo, biziness masu tasowa, fannin kirkirekirkire da fanni wakoki tayanda kowa zai kasance yana amfana da Near da tabbatar da cigaba har zuwa nan gaba. Wannan project da na ambata ai sune kashin bayan gina alumma wanda akarshe zasu amfani duniya baki daya.
Tallafawa Alumma da fasahar kirkira ta hanyar Blockchain
Near ya kasance wajen kulla muaamala tare da masu fashar kirkira a Nigeria, Cameroon, da Canada a shekara ta 2021.
C1 foundation sun taimakawa alumma ta hanyar siyar da fasahar su ta kirkira a matsayin NFT ta yanda zasu samu kudaden shiga ta wannan hanyar. C1 sun taimakawa alumma wajen basu duk abinda suke bukata domin su inganta ayyukan kirkirarsu. In kana da bukatar taimakawa zaka iya shiga kundin ajiyarsu domin siyan NFTs din nasu.
Su kuma Chapter One Global Charity Foundation suna bada kaso 30 cikin dari 100 ga mutane masu bukata na abinda suka samu wajen siyar da NFTs dinsu.C1 suna taimakawa sosai ta hanyar koyawa da samar da abubuwan da zasu taimaka ma wajen kirkira sannan ba a barsu abaya ba wajen samar da kudade gamasu kirkrar ta hanyar siyar musu da abinda suka kirkira. A Near akwae project dasuke kulada sauyi na yanayi kadan daga ciki shine SISU.kuma sukan taimaka wajen killace abubuwan amfani na Beekeeping hanyar da yake samar musu da kudi na shiga.Lisbon-based Raiz wanda Emiliano Gutierrez,sukuma suna taimakawa wajen samar da abubuwan more rayuwa suna taimakawa manoma daga abinda suke samu in sun siyar da NFT dinsu.
NFT din Raiz zasu iya zama ana amfani dasu wajen samar da local abinci wanda hakan zai janyo mutane daga koina aduniya sukasance suna amfana da wannan tsarin.
Kin DAO wanda Asya Abdrahman and Adrian Bello suka samar tun 2021 sunyi amfani da blockchain wajen saukaka hanyar saka hannun jari , samar da sababbin fasahohi da kuma harkar kasa da maadanai.Ashekara ta 2022 awatan Yuni Kin DAO suka sanar da Primordia DAO wanda daga yinsa zuwa yanzu antaimakawa mutum sama da 50000 wanda ake da inganta tsari na baidawa na fasahar blockchain . Kadan daga manufofinsu shine smaar da alummar da zasu iya kirkirar digital art hakan zaisa sukafa tarihi.
wannan project din Zai shigar da DAO guda 100 cikin Near masu. Manufa iri daya wanda zasu taimaka wajen cimma manufar.
Acikin manufofinn Near shine samar da yanayi wanda mutane zasu amfana dashi har zuwa nan gaba wanda zasu inganta rayuwarsu. Hakan yasa Near suka rike wanan batu na Chanji yana farawa daga cikin gida , ahakan zasu cigaba har su samu su cimma wannan manufar tasu. Wannan tsarin na proof-of-stake (PoS) shine yasa ya zama daya tamkar da dubu acikin dukan blockchain. Daga lokcanin da aka kirkir Near zuwa yau, Near ta taimaka wajen inganta yanayi, tare da duk wani transaction da ya faru a Near, Gidauniyar tana ware wasu kaso wajen shuka bishiyoyi akowanne sashi na duniya domin a samu a kawar da mamayar yanayi na Carbon.
Also put for more information visit Near.org,
Twitter of NEAR Nigeria https://twitter.com/NearprotocolNG?t=1tQLCyGGy4XsVKk7nAzkwA&s=09
Telegram of NEAR Nigeria t.me/NPKGUILD