NEAR da abubuwan more rayuwa: Sahihan bayanai akan web 3

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
3 min readAug 16, 2022

--

Wani lokacin akan kira Web3 da abin zamani har ma akan mai lakabi da abun kwararru.

kayayyakin blockchain suna zama da tsada wani lokacin ma ba kowa yake iya amfana dasu ba.dauki misali kamar na fasahar Nfts .

Mutanin sadarwa sun dauka kawae zaratan jarumai ne suke iya hada hotonansu da na yan aljanu domin su iya siyarawa. Wasu ma haka suke cewa kawae dai web 3 anyi shine anma baida wani amfani awajensu.

Duk mubar yanda mutane suke zuzuta abin nan anma agaskiyar lamari ana gina projects na gaskiya wanda ana amfana dasu sosai.Hakan yana kawo mutane sosai wanda suke banbanta wajen iya amfani da fasahar zamani.Abin shaawar anan shine da manhajar Near suke amfani.

Anan tsakiyar Nigeria, abirnin Jos ana haska Talabishin wajen koyawa yara da dama yanda zasu samu nasu NFTs din da yanda zasu iya siyar dashi.

Chapter one foundation wadda aka fi sani da C1 wata kungiya ce da aka gina ta akan manhajar Near wanda suke taimakawa wanda basu da damar samun access na yanar gizo ma su amfana da tsarin yanda ake kirkirar Nfts dinann. Sai asiyar da Nfts din akan kint base, kaso 70 na kudin abawa wanda ya kirkira kaso 30 kuma sai abawa wannan kungiya domin cigaba da gudanar ayyukansu.

Shugaban C1, injiniya Burkholder yace wannan dama bazata taba samuwa ba saida yanar gizo. Hakan da suke sukan samu kudin shiga kuma su tallafawa mutane wajen tsayawa da kansu acikin alummar Kungiyar. Wannan akin da suke yana samun goyom baya sosai yanda mutane suke kara fuskantar Web3 da Near ta inda suke kirkirar manhajarsu da kuma gina communities dinsu.

Acan Lisbon kasar Portugal project din da akafisani da vertical farm yana nan yana ciyar da alummar wannan gari. Wannan suna amfani da kaya masu sauki wajen samun ingantaccen abinci. Shugaban wannan project Emilano Guittierez yace wannan project zai cigaba da gudana inda zasu cigaba da samar da abinci ga mabukata yanda mutane zasu tsaya da kafarsu.

Zamu tallafawa mutane ta yanda zasu mallaki gonaki inji Emilano. muna da masu sa hannun jari aduk duniya inda mutane daga Africa, kudanci Amurka, kudu masu gabashin Asiya zasu iya mallakar gonaki kuma su dinga samun kudin shiga daga garesu ta hanyar siyar da amfanin gonar.

Ya matsayin web 3 acikin wadannan ayyukan. Tana tallafawa wajen bada tsarin gaskiya da gaskiya da saukaka kudin transaction. Ta hanyar amfani da manhajar Near, Raiz sun kiirkiri wani abu da yake nupin gonar inda yake bawa mutane damar sa hannun jarinsu su mallaki gona har su amfana da kayan masarufin gonar ta hanyar nuna ma inda abinka yake.Acigaba da kokarinshi, yanaso ya kirkiri abinda ake kira “impact token” wanda zae wakilci hanin bacin yanayi, da yanda za a tsairatar da ruwa da kasa.

Awatan Yuni da ya shude, DAO of DAOs sun samar da DAO guda dari wanda zasu taimaka wajen inganta rayuwa.

An samar da Kin DAO wata kungiya ce itama da ta tallafawa mutane kimanin 55,000 lokacin annovar Corona yanxu haka kuma suna taimakawa ne wajen taimakawa mawaka wajen siyar da Nfts dinsu hakan ya samar da sauyi sosai. Wanda ya kirkiri primordia wato Asya Abdrahman yace zaa ai amfani da manhajar Near wajen nunawa mutane yanda zasu amfana da abin. Efam DAO har yafara aiki inda yake samar da magani da abinci a gurin yan gudun hijra a US. Sukuma Petgas suna kirakirar harkara ma adanai a Mexico.

Meyasa aka zabi Near?

Duk da yawan blockchains da muke dasu meyasa mutane suke zabar Near dan gina project dinsu.

Abu nafarko shine yanada dadin shaaani, haka wanda sukai amfani dashi sukace yanada saukin amfani. Burkholder na C1 yace ai shine tsakanin web2 zuwa web3 musamman ga mutane da basu da basu da ilimin fasaha sosai. Samun digital wallet har yanzu yanada wahala, amma Near wallet itace wadda zakai amfani da ita cikin sauki inji Assya. Near suntaimaka sosai wajen aikin ingantar yanayi ta amfani da proof of stake da kuma sauki inka hadashi da proof oof work na Bitcoin. Hakan yasa project dayawa suke san ginawa akan Near domin yanda suke kokari akan ingantar yanayi.

Duka projects guda ukun sun bayyana cewa Near na da saukin harkalla da sauri. Sannan dukansu suna shigar da mutane ne wanda basu da kwarewa ta fasahar zamani. Yanzu suke matso musu da nesa kusa.

FOR MORE INFORMATION FOLLOW US AT

Twitter: https://twitter.com/nearprotocolng?s=21

Telegram: https://t.me/NPKGUILD

website: https://nearnigeria.org/

--

--

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

Written by Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

NPK Guild is a Near Protocol Community based in Nigeria, aimed at educating and incentivising young Nigerians onBlockchain technology and the NEAR ECOSYSTEM

No responses yet