Takaitaccen Gabatarwa game da DApps:
Menene DApps (decentralized application):- DApp manhajar kwamfuta ce wadda ake gudanar daita a tsarin kwanfuta. DApp anfisaninshi a bangaren fasaha kamar su Ethereum blockchain, DApp akan iya kiransu da smart contract.
DApp yana da wasu alamomi, Code din karshe ana gudanar dashine a hanyarsadarwa ta decentralized peer-to-peer, akasin manhajar da code din karshe aka saba gudanar dasu a saba ta kowadakowa wadda co. DApp yakan dauke da code a karshe daga farko da wurin meamfani dashi akan rubatashi da kowane yare wanda za’a iya karanta shi daga karshenbaya . Dadin dadawa , farkon karshe zaaiya wallafa shi a ma’ajiyar decentralized kamarsu Swarm ko ipfs .
A takaice DApp ana gudanar dashi ne a tsarin kwanfuta kamarsu Ethereum ko bitcoin da kuma manhaja ta decentralized ana ajetane sannan a aiwatar daita a tsarin blockchain.
Misalan DApps anbada su akasa da zanansu domin dadin kwatance
-Blockstack -shafine na kirkirar manhaja ta decentralized
-Augur[10]- shafine na wanda akanyi harsashen kasuwa
-Cryptokitties-
-freelance
Gazanen dayake nuna yadda DApp suke aiki
Manufar DApp bazaa iya watsi da itaba yadda take gudana a blockchain,peer to peer (P2P) DApp na kirkirar sababbin manhajar da kowa naiya amfani dasu wadda take da tsaro da kuma juriya. Sannan yana bawa dabalofas damar su kirkiri sabbin abubuwa online,yawanci daga ciki sunada ra’ayin kasuwanci duniya.Yadda DApp zasu zama nan Gaba
Abun sha’awa ne cigaban DApp a wannan shekarar. Fasahar DApp abar sha’awa ce wadda har yanzu ba’a iya kayyade amfaninsu. Game da binciken da me nazari akan blockchain yayi ,su Dapp girman jarin kasuwar ankimanta zai iya kaiwa dala miliyan 22 nanda karshen 2025.
DApp zaicigaba da girmane dakuma bunkasa nan gaba.
Domin karin bayani akan DApp shiga wannan link din. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Decentralized_application
Gabatarwa akan NEARPROTOCOL
Menene NEAR protocol?
NEAR wani shafine na decentralized wanda aka tsara shi domin samawa DApp gurin dasuji dadi domin asamu nasara akan nakasun gasar sashin — kamar su kayayyakin da aka samar,rashin sauri,da jituwa a ALEXANDER SKIDANOV da ILLIA polosukhi ne suka kirkiri
NEAR PROTOCOL NEAR smart contact ne na shafin Blockchain. Kamar yadda shafin ke sanarwa fadin cewa zaka iya kirkirar manhaja ta decentralized acikin minti biyar. ALEXANDER SKIDANOV da ILLIA POLOSUKHI ne suka kirkiri NEAR Protocol a shekara ta 2018. NEAR sunsamar da kayayyaki na cloud-based wanda mutane zasu iya sarrafawa domin a gudanar da DApp tahanyar hada bayanai na decentralized da wa’yanda basu da saba ta shafikan kwamfuta.
Wanda zaasa ido don samar da masalahar matsalolin blockchain guda 2 . Usability da scalability. Wannan shafin an tsarashine domin domin samun sauƙin ajiye kadara tadijital tamusamman , misali kamar ,NFTs, wanda aka kirkira akan shafin NEAR. Domin karin bayani akan NEAR blockchain zakaiya karantawa https://dappradar.com/blog/what-is-near-a-simple-explanation
Ref Finance an ginashi ne akan NEARProtocol. Ref Finance yakan jagoranci mutane , shafi dake hudda da kudi me mahimmanci dayawa na decentralized .Ref yana da bangare masu yawa wanda ya haɗa da kasuwar chanji ta decentralized,bada aro ,da hudda da kirkirarriyar kadara da sauran su.
Ref yanada amfani wajen rashin tsadar kudin gas ($0.005 a duk cinikayya), yakan dauki sakan biyu zuwa uku. Ko abokan kiyayya na CEX sunada tsada da daukar lokaci . Amfani da Rainbow Bridge wanda aka wallafa kwanan nan (NEAR<>ETH), yankasuwa zasu iya amfani da biliyan dalas a kadarar da ta shafi ERC-20 daga Ethereum ,kuma daga kowanne bangare (BSC,Polygon/Matic,Cosmos/IBC, da sauransu) a NEAR shiga wannan shafin domin karin bayani akan Ref Finance a Near protocol https://awesomenear.com/ref-finance/
Kuma zaka iya duba yadda zaka kirkiri ,ko kasiyar ko ka siyi zane na zamani akan Paras anan https://awesomenear.com/paras/
Canyawa token guri tsakanin Ethereum da NEAR.
Menene Rainbow bridge ? Rainbow bridge yana bawa dabalofas damar yin amfani da Ethereum da smart contact a NEAR-ga sauri kuma ga sauki . Rainbow Bridge yanada karfi kuma ya kawo cigaban da zai taimaki al’umma yadda yabawa masu amfani da ETH damar amfani da apps din da aka gina akan NEAR.
Rainbow bridge shine gada mafarko a irinsa. Yana goyon Bayan ERC20 yana nan a yadda decentralized Sannan yakan jure duk wani chanje chanje dazaayi bangaren.
Domin karin bayani akan yadda zakayi transfer din token tsakanin Ethereum da NEAR a Rainbow Bridge dannan nan https://awesomenear.com/rainbow-bridge/
A takaice
Dapparader : DappRadar yasamu nasarar amfani da NEARPROTOCOL wajen aikace aikacen sa. maziyarta iya samun bayani da masaniya akan DApp a NEAR blockchain. Dafarko Akwai DApp gudatawas suke ciki kuma za’a Dada wasu nanda wasu satittika ,watanni, ko shekaru masu zuwa.
Shiganan domin karin bayani
https://dappradar.com/blog/what-is-near-a-simple-explanation.
Gabatarwa akan SPUTNIK DAO a harkokin NEAR.
Yana gaba gaba daga cikin mafarko wanda suke kawo canje-canje a cryptoshpere a mahanga daban daban. amfaninsa, scalability da jagorancin al’umma. DAO’s ko Decentralized Autonomous Organization yafado a kasan jerin jagorancin al’umma kuma bazai dade ana amfani dashi a open-source ecosystem.
Sputnik dao za’a iya kallon sa a matsayin uwa ga duk wani dao na NEAR protocol. Wasu kuma dafarko sukan kallon Sputnik dafarko kamar kowanne dao.shi kamar yayine na jagorancin decentralized nangaba . Sputnik V1 shine sabuwar hanya tafarko gaba-daya ta shiga DAOs: da sputnik, al’umma sunkan hadu da juna ,mai zaman kanta, multiplus, da hadinkai.
Menene sputnik DAO
Sputnik dao yasamar da wani sabon tsari na jagorancin al’umma, gudanarwa da biyan kudin aikin NEAR kuma guild zasu iya kirkirar DAO’s dinsu nadaban daka kasan malafar sputnik.
Sputnik DAO misaline na decentralized.
- a duka muhallin da yake da sputnik ansa wasu kayayyakin aikin da zasu iya ɗaukar jama’a da yawa, wanda suke da bambancin ra’ayi ,buri,da hanyar shiga da lokacin cigaban su. Sputnik yanabawa jagorancin decentralized gameda NEAR, yadda jama’a ko aiki sunada damar kirkirar DAO dinsu nakansu , Kamar yadda tsarin su da ra’ayin su.
KA SAME MU A
Website: https://near.org/
Twitter: https://twitter.com/NearprotocolNG
Telegram Official Channel: https://t.me/cryptonear
Telegram Nigeria Community Chat: https://t.me/NPKGUILD