USDT NA ASALI AKAN MANHAJAR NEAR DA KUMA ABUBUWAN DA ZAI JANYO AKAN RAINBOW BRIDGE DA AURORA

--

Duk da wannan kusancin da yake tsakanin Aurora da Near da Ethereum ta hanyar Rainbow bridge.Za a samu USDT guda biyu masu kamanceceniya. Na farko shine USDT na Ethereum ta hanyar Rainbow bridge da kuma asalin USDT na kan Near.

Gamsar da masu amfani da Aurora shine burinmu, hakan yasa muka zabi daga Meta data wanda Shaidar sa zai chanza daga USDT zuwa USDT.e. Wannan sauyi za a yishi ne akan Aurora hakan zai faru ne ranar 16 ga Satumba 2022.

Duk wani USDT da aka samo shi daga Ethereum za a dinga nunashi da USDT.e . Duk wanda yake rike da USDT wanda aka samoshi daga Ethereum zai koma USDT.e haka zai koma akowane asusun ajiya.

Va wani chanji da zai faru game da darajarsa ko kuma adireshen da za a sameshi.Duk wannan chanjin da akai na meta data ba wani sauyi dazai kawo.

Game da maganar USDT din da aka ketaro dashi daga Ethereum yana nufin:

Kowa zai iya ketarar da USDT.e daga Aurora zuwa manhajar Ethereum domin kasamu damar karbar USDT,ko da kuwa wanan abu ya faru ne kafin wanan lokaci.

Wani zai iya ketarar da USDT.e dinsa daga Aurora zuwa Near domin sauyashi da USDT na Near dinann haka shima za a iya sauyawa.

Mutum zai iya sauya USDT.e zuwa USDT akan manhajar Ethereum.

Ku kiyaye wadannan kalmomin

USDT na Near da Aurora suna da wannan babbar shaidar tasu ta asali.

Sabon USDT din da aka dora akan Aurora zai zama za a iya ketara shige domin amfani

USDT din na gida wanda ake amfani dashi a Near baza a iya ketarashi ba. Har sai ka fara maidashi USDT.e sanan sai a ketarashi zuwa Ethereum.

Tayaya zaka iya sauya USDT.e zuwa USDT sannan tayaya zaka sauya USDT na asali zuwa USDT.e?

Muna bukatar da su kansu kamfamin Aurora da kuma Near su kirkiri wajen sauya USDT.e zuwa USDT. Wanda zai zama daidai in har za a kirkiri wanann aiki akanTrisolaris https://www.trisolaris.io/#/swap) and Ref Finance (https://app.ref.finance/). Ba a kayyade yawan wanda zasu samar da wannan damar na sauyi ba.

ABINDA MASU KIRKIRA AKAN MANHAJAR NEAR DA AURORA YAKAMATA SU KIYAYE

Muna shawartar duk wanda suke da asusun ajiya ko wanda su ke kirkirar afilication akan manhajar su dinga takatsantsan wajen hanyoyin da suke bayyana sirrikansu ga mutane. Wanda aka samo daga metadata ko repos na Meta data. Daga nan ance mutane suyi updating meta data din nasu domin shiga sahun wannan tsarin na USDT.e

Ana bukatar yin amfani da hanya me sauki wajen fahimtar da masu amfani da manhajar. Ana bukatar kadan daga cikin wannan halayen wajen tunatarwa, da masu bijurowa akan cable.

Anso abar wanan abun zuwa tsawon wata guda domin tabbatar da wannan sauye sauye.

For more information, visit

Website: https://aurora.dev/blog/aurora-launches-its-validator-on-the-near-blockchain

Twitter:https://twitter.com/auroranigeria_?s=21

Telegram: https://t.me/AuroraNigeria

--

--

Near Protocol Nigeria (NPK Guild)
Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

Written by Near Protocol Nigeria (NPK Guild)

NPK Guild is a Near Protocol Community based in Nigeria, aimed at educating and incentivising young Nigerians onBlockchain technology and the NEAR ECOSYSTEM

No responses yet