Za a fara Gitcoin karo na sha biyar a ranar 7 ga Satumba 2022
Muna farin cikin sanar daku cewa Gitcoin grant karo na 15 ya matso kusa, Inda zai fara 7 ga Satumba zuwa 22 ga watan Satumba.
Aurora zata kasance daya daga cikin masu shiga wannan tsarin,inda kudin dasukasa zai kai kimanin Dala $100,000 wanda za a biya ne dakudi na Aurora.
Aurora sun bawa community damar zaben project din da yakamata yasami tallafin kudinnan.
Zaku iya turo project dinku domin shiga wannan tsarin kafin afara wannan aiki,hakan zai bawa project dinka damar kasancewa acikin wannan tsari tundaga farko har zuwa karshe. Kapin a wallafa tallafin sai ya dau kimanin kwana biyu ana tantaceshi.
Za gudanar da wannan abune a bitcoin.co/grants,kuma kowa na da damar cin wannan tallafi matukar yacika sharuddan dakeciki.
Duk wani korafi xa a iya mikashi zuwa GitcoinDAO tare da wakilan Aurora. Wadannan kadan daga cikin sharuddan dazaisa project dinka ya sami wannnan tallafi
Dole ya kasance project dinka yana taimakawa Aurora ko kuma yana tainakawa wajen kara fadada Aurora din.
Wannan tallafi kar yakasance yana zama aiki mai kwan gaba kwan baya misali (mutane su dinga samun wani kudi sakamakon tallafin da suka bayar).
Dole yazama wanda zai bada tallafin yana da alaka da project din,sannan tallafin atabbatar anyi amfani dasu wajen gudanar da project din kadai.
Sannan tallafin ya zama an maida hankali wajen cika kadan daga cikin wadannan
AURORA
Amfani: yana taimakawa wajen ha6aka anfani da ita
Alumma:Yanda taimakawa wajen gina community din
Kayan aiki: taimakawa masu kirkira wajen habaka ayyukansu
Mulki: samar da kayan aiki wanda zasu taimaka mulki
Siyasa: zai bada damar yin kampen ga masu mulki da wakilamu.
Tallafin ya zama kowa zai iya samu
Akarshe kuma dole yakasance wannan project din anginashi akan tsarin al’ada Aurora za a iya gane haka tanan (https://forum.aurora.dev/t/approved-approval-of-aurora-fast-grants-program/237 )
Duk wanda ya turo da proposal dinshi bayan an fara wanann round din na farko to baza a duba ba
Zaka iya farawa ta hanya kamar haka:
Zaka iya zuwa Gitcoin ka kirkri tallafi (https://gitcoin.co/grants/new).
Kacike duk inda ake bukata, sai ka zabi inkiya wadda tai daidai da taka da za ai amfani da ita awannnan round din ka saka.
Grant daya zai iyazama na da lakani sama da guda daya, sai ka zaba ka cike sannan ka fadi dalilanka dayasa kacike wannan.
Dole sai anyi approving project kapin kaganshi a manhajar Gitcoin, ko kuma inkaga inkiyarka ta Aurora ta tafi, to hakan na nupin baka cike sharadi ba.
Mai yay saura? Kawae mukasance masu kirkira